YAR KWALLIYA
Title: YAR KWALLIYA
Author: Ash24
Category: Other
Language: Hausa
Price: ₦ 500
No. of Words: 54751
Rating:
Your Rating:
Downloads: 11
Tags:
  • Hausa
  • Novels
  • Ash24

Description:
Kate makeni ina fitowa zan cika fukata da KWALLIYA na raka Binta tallar gurjiya hahhh Tabude ta fito ta harareshi tashige daki tayi KWALLIYA ta tafi gidansu Binta taje tasamu Binta ta fito tallar gurjiya A hanyarsu na tafiya Abu tayi ido4 dawata taci ado da KWALLIYA tayi kyau sosai harta bace Abu na kallon ta Ke mekike kallo cewar Binta Kinga yanda tayi kyau tafi yanta kayanta komai yayi Nanfa Abu tashiga yin irin tafiyar Kibar Wannan abin Abu kinsan daga ina take cewar Binta A'a cewar Abu Daga birni take haka suke tasu KWALLIYAR dasa kaya ba irin nakiba HODA BA WANKA Yasin yanzun nan bakinki zeyi jini Binta nizaki cewa haka nifazanyi fada da duk wanda ya kirani da Wannan sunan kowaye hi cewar Abu Maida wukar nataba zuwa birni sau1 yanada kyau ginin su ba irin namuba kinga baze yu nabaki lbr ba saikin gani da idon ki cewar Binta Kai nima inaso naje zaki kaini dan Allah cewar Abu Inna inna ce matsala Abu damunje yasin cewar Binta Kinga bawata matsala ki kaini kawai inzaki kaini ya kika ganni zanyi kyau a birni ko cewar Abu Ehhh to ban saniba saikinje tukunna saboda gaskiya tsoro zaki basu kalle kifa tab cewar Binta Waike hikenan bakida magana sai kice na kalli kaina me zan gani kodai ciki baki kike min ne cewar Abu Ko daya KWALLIYAR takice abin tsoro ga kafarki Fari fat gaskiya bazan kaikiba saikin waye cewar Binta Abinda Binta tafada yabatawa Abu rai yasa tayi gaba ta barta a baya Wani yarone yazo siyan gurjiya gun binta Binta zuba min gurjiya Karki zuba mai cewar Abu Tinda na ganka nadawo mekace min jiyama Meka ce mata Eh cewar Binta Shiru yayi yakasa cewa komai saida ya gano yayanshi yace ' *YAR KWALLIYA* nace Ohh me dadtin dankwali itace *'YAR KWALLIYA* cewar Binta
Share book:

Comments (0)